HomeVerly Islam Is the bestBlogAbout me

Hadisin Tsoratarwa Akan Raba Tsakani

الحديثنا في اليومHadeesin mu na yau. وعن أبي هريرة رضى الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم من عمل فرقة بين إمرأة وزوجهاكان عليه لعنةالله فى انياوالاخرةوحرم الله عليه النظرإلى وجهه الكريم . An karɓo daga Abaa Hurairhata yardar Allah ta kara tabbata Agare Shi, Daga Manzon Allah tsira da amincin Allah Suƙara tabbata Agare Shi da Iyalan GidanSa Tsarkaka Yace"duk wanda ya aikata wani abu da yaraba tsakanin Mata da Mujinta, to la'antar(tsinuwar) Allah ta tabbata Agare shi Duniya da Lakhira, kuma Allah سبحا نه وتعال ya haramta masa kalon Zatinsa Mai Girma وجهه الكريم Ya Allah ka kare mu daga sharin shaiɗan da Zukatan mu duniya da Lakhira Don Alfar Manzonka da Aqur'ani Ameen summa ameen ءا مين ثم ءا مين
Back to posts
Comments:
[2015-03-11 01:30:29] Baban_Sanusi :

ءامين


UNDER MAINTENANCE
Website_Trick
Website Trick
About Islam
* Musulinci (4/438)
Wannan forum wanda ya shafi Al'amuran Musulinci
ILIMINTARWA
* ILLOLIN KARYA (206/206) On: 1
Karya nada illa matuƙa arayuwa
Autentic Supplications
* Supplications (2/438)
Adu'a,good saying, educating,

Online: Guests: 4
MozillaMozilla

Polly po-cket