 Baban_Sanusi
 Baban_Sanusi
        
                    Kaɗan daga cikin illolin ƙarya
1. Dushashe hasken fuska...
2. Wulaƙantar da kai...
3. Zubar da mutinci a'idon kowa, mutumin kirki da na banza
4. Rashin aminci da amincewa, aduk lokacin da maƙaryaci yayi wani aiki ko magana sai anyi kokwoto koda gaskiyane
5. Munmunar cikawa idan har mutun bai tubaba.
Yaa Allah muna roƙonka don tsarkin Manzonka صلى الله تعال عليك وعلى ءالك وسلم ka kare daga sharin shaiɗan da zuciya duniya da lakhira. ameen