XtGem Forum catalog
HomeVerly Islam Is the bestBlogAbout me

Welcome

Assallamu yaa ƴan uwana musulmai maza da mata, mun samar wannan shifi ne, na masoya Manzon ‎الله صلى الله تعال عليه وعلى ءاله وسلم ‏don tallalata Shugaban mu aduniya. Da fatan zamu bada gudunmawar mu iyakar ƙarfin mu, Allah ka taimake mu ameen

‎أحبب رسول الله صلى الله تعال عليك وعلى ءالك وسلم يارسول الله‎

Hey, iloverasulallah.xtgem.com‎الحمد لله‎

* Baban_Sanusi الحد يت Al-hadees
و قال صلي الله عليه و سلم ر حم الله وا لد ا أعا ن ولده على بره . < أخره ابن حبان والتوقانى >
( أي لم يحمله علي العقوق بسوء عمله )
Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata Agare Shi Yace"Allah yajiƙan duk uban (mahaifin) da ya taimaki ɗansa da yi masa biyayya(ɗa'a) <Ibn Hibaan da Tauƙani Suka fitar da Wannan Hadisin> (abin da ake nufi shine Ai Uban, baiɗora ɗan nasa akan wata mummunan ɗibi'a da shi yake da itaba) da fatan Allah ka Ɗora mu akan Tafarkin Manzon Ka S.A.W don muma ƴan-ƴan mu, mu ɗora su akanta.''.
2015-03-11 20:20 · Reply · (0)


Online: Guests: 1
MozillaMozilla