Baban_Sanusi
الحد يت Al-hadees
و قال صلي الله عليه و سلم ر حم الله وا لد ا أعا ن ولده على بره . < أخره ابن حبان والتوقانى >
( أي لم يحمله علي العقوق بسوء عمله )
Manzon Allah tsira da amincin Allah su ƙara tabbata Agare Shi Yace"Allah yajiƙan duk uban (mahaifin) da ya taimaki ɗansa da yi masa biyayya(ɗa'a) <Ibn Hibaan da Tauƙani Suka fitar da Wannan Hadisin> (abin da ake nufi shine Ai Uban, baiɗora ɗan nasa akan wata mummunan ɗibi'a da shi yake da itaba) da fatan Allah ka Ɗora mu akan Tafarkin Manzon Ka S.A.W don muma ƴan-ƴan mu, mu ɗora su akanta.''.